IQNA - Haramin Imam Ali (AS) ya sanar da fara gudanar da makon bukukuwan Ghadir na duniya tare da halartar kasashe fiye da 40 na nahiyoyi 5.
Lambar Labari: 3493393 Ranar Watsawa : 2025/06/10
IQNA – Ya zuwa yanzu masu fafutukar kur’ani daga kasashe 50 sun yi rajista domin halartar gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na hudu a birnin Karbala na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3493175 Ranar Watsawa : 2025/04/30
Jagoran Ansarullah A Yamen:
IQNA - Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen a wani jawabi da ya gabatar a yayin zagayowar ranar Idin Ghadir ya sanar da cewa, Amurka a matsayinta na mai girman kai a wannan zamani tana kokarin dora mulkinta kan musulmi.
Lambar Labari: 3491408 Ranar Watsawa : 2024/06/26
Jagoran juyin juya halin Musulunci:
IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da dubban al'ummar larduna 5 a ranar Idin Ghadir Kham inda ya ce: Idin Ghadir Kham ranar ce da kafirai suka yanke kauna daga iya ruguza addinin Musulunci.
Lambar Labari: 3491401 Ranar Watsawa : 2024/06/25
IQNA - Babban daraktan kula da harkokin al'adu na karamar hukumar Tehran ya bayyana cikakken bayani kan bikin Ghadir mai tsawon kilomita 10 a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3491398 Ranar Watsawa : 2024/06/24
IQNA – Cibiyar kula da hubbaren Imam Hussain ta sanar da kammala shirye-shiryen gudanar da taron Idin Ghadir Khum na tsawon kwanaki uku a wannan hubbaren.
Lambar Labari: 3491388 Ranar Watsawa : 2024/06/23
IQNA - An gudanar da baje kolin Ghadir a cikin rumfuna daban-daban masu ban sha'awa a farfajiyar hubbaren Sayyida Ma’asumah a daidai lokacin idin Imamanci da Wilaya ke kara gabatowa (a.s.).
Lambar Labari: 3491386 Ranar Watsawa : 2024/06/22
Idan wani ya san sakon Ghadeer, zai zo ga cewa Sayyidina Ali (A.S) yana ganin kiyaye tsarin Musulunci da addini ya fi gwamnati daraja, kuma a kan haka za mu fahimci cewa Ghadeer yana da sakon hadin kai.
Lambar Labari: 3487559 Ranar Watsawa : 2022/07/17
Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan ranar Idin Ghadir a yankunan gabashin kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486151 Ranar Watsawa : 2021/07/29
Tehran (IQNA) a daidai lokacin da ya rage 'yan kwanaki a gudanar da tarukan idin Ghadir, an fara kayata hubbaren Imam Ali Ali (AS).
Lambar Labari: 3486142 Ranar Watsawa : 2021/07/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron idin Ghadir a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3483968 Ranar Watsawa : 2019/08/20
Bangaren kasa da kasa, masallacin mabiya mazhabar shi’a a kasar Kenya zai dauki nauyin taron idin Ghadir.
Lambar Labari: 3482924 Ranar Watsawa : 2018/08/25